Hausa Songs

Abdul D One – Iyalina

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Iyalina“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka kuma kadanna Abdul D One – Iyalina domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Iyalina

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button