Hausa Music Videos

Abdul D One – Kowa Da Gwaninsa (Official Video) 2022

Abdul D One – Kowa Da Gwaninsa (Official Video) 2022

Abdul D One ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Kowa Da Gwaninsa” wannan waka zanso ace duk wani masoyin Abdul D One ya tsaya ya kalleta saboda tayi dadi sosai.

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button