Education

Abubakar Tabawa Balewa University Notification For The Removal Of Late Registration Fee

Hukumar makarantar Abubakar Tabawa Balewa University ta cire kudin Late Rejistration ga daliban da basuyi course registration ko wadanda basu biya Tuition fee ba.

Sannan daliban da basu kammala Course registration ba zasu iya kammalawa ta portal na makarantar academics.atbu.edu.ng/ug a inda zasu shigar da wadannan abubuwa kamar haka: Registration number da Password, Signature, Bio-data, Course din da aka basu.

Wajibine kowane dalibi ya kammala kafin lokacin da aka sa a portal din makarantar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button