Education

Abubakar Tafawa Balewa Balewa University, Bauchi Online Screening For 2021/2022 Admission Exercise

Hukumar makarantar Abubakar Tafawa Balewa University, Bauchi ta sanar da fara registration na Post UTME da Direct Entry (DE) Admission Screening Exercise ga daliban da suka nemi wannan Jami’a a first choice na shakrar 2021/2022.

Hukumar makarantar ta bayyana cewar duk dalibin da yasan ya nemi wannan jami’a ya tabbata yanada maki 160 zuwa sama a JAMB UTME a dukkanin courses dinta sai kuma maki 230 ga wadanda suka nemi MBBS hakana da wadanda suka nemi makarantar ta Direct Entry (DE) dasu garzaya website na makarantar  http://portal.atbu.edu.ng/screening/ domin cike bayanansu kamar haka:

  1. Za’ayi generating RRR number tareda Jamb Registration number a matsayin Username sai password wadda aka zaba
  2. Za’a biya N2,000 ga ATBU bank account
  3. Sai a cike dukkanin bayanai da hoto da sauransu. Wadanda O’level result dinsu bai fita ba sai suka ‘AR’ (awaiting Result).
  4. Za’yi downloading na Screening Acknowledgment wanda za’a zo dashi wajan physical verification
  5. Portal din http://portal.atbu.edu.ng/screening/ zai kasance a bude har tsawon sati biyu domin dalibai suyi updating na bayanansu daga 25th October zuwa Friday 5th November 2021

Note:   

Dalibi zaizo da original copies na takardun makaranta a lokacin physical verification sannan hukumar makarantar na umartar dalibai dasuyi uploading na O’Level a jamb portal.

Wannan sanarwa ta fita daga Fatima Inuwa Abdullahi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button