Education

Abubakar Tafawa Balewa University Physical Screening Exercise 2020/2021

Hukumar Makarantar Abubakar Tafawa Balewa University Bauchi na sanar da duka daliban da suka nemi wannan makaranta ta hanyar UTME da DE ana nufin daliban da sukayi online screening  da su duba sunayensu ta wannan link domin yin screening na Ido da Ido. (Physical screening exercise) wanda yafara ranar Talata 2/2/2021 zuwa ranar Asabar  6/2/2021.

Hukumar makarantar zata sanar da dukkan lists na daliban da suka sami admission a website din makarantar.

Ko wanne dalibi zai taho da wadannan abubuwa kamar haka:

  • Original copies na takardun makarantar sa.
  • Online screening slips.
  • Letter of invitation.
  • Birth certificate/declaration of age.
  • Downloaded O level result from Internet at not more than two sitting.
  • Scratch card PIN of (Waec, Neco, Nabteb,  and grade II) or Original certificate.
  • indigene letter
  • NCE/ND/IJMB Result for DE Candidates.

Hukamar makarntar na tana jan kunnen dalibai cewa duk wanda bai hallaci wannan tantancewa ba a ranar da aka saka za’a canzashi bada jimawa. Sannan takara dacewa bazata laminci change of course ba bayan wannan screening.

Wannan sanarwa tafito ne daga Fatima Inuwa Abdullahi Academic secretary.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button