Recruitment

ABUBUWAN DA AKE BUKATA A WAJAN N-POWER PHYSICAL VERIFICATION BATCH C

Kamar yadda hukumar N-Power ta sanar da cewar ta fara physical verification a ranar 10th September zuwa 24th September 2021 don haka hukumar kuma na umartar wadanda suka sami damar samun N-power Batch – C dasu shiga wannan portal na hukumar www.nasims.gov.ng su duba inda akai posting dinsu su kuma su zo da wadannan documents din.

Documents daza a zo dasu sune kamar haka:

  1. Reference Identification number
  2. Valid means of ID
  3. Academic certificates

Wadannan ne abubuwan da hukumar ta nemi a zo dasu domin cigaba da tantance wadanda sukayi nasarar shiga wannan program.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button