Scholarship

Access Bank Scholarship | Udacity Scholarship 2021

Access Bank Advance Africa Scholarship Program Access Bank da hadin gwiwar Udacity zasu bada gagarimin scholarship domin karfawa da bunkasa gwiwar matasan dake da hazaka da kuma burin ganin sun dogara da kansu. Wannan scholarship zai bawa duk wanda keda wani buri a bangaren fasaha wato Tech skill domin cimma muradi a wannan shekara ta 2021.

Babban burin Access bank shine bunkasa abubuwa kamar haka:

  • Leadership
  • Excellence
  • Empowered employees
  • Passion for customers
  • Professionalism
  • Innovation

Don haka Udacity da Access bank sun yunkura domin ganin wanda baida ikon cimma kudurinsa da burinsa na cimma wanni tunani da ya dade dashi ya sami dama ta aiwatar da wannan tunani nasa musamman a fagen fasaha.

Gamayyar Access Bank da Udacity zasu bawa matasa mutum 1000 non degree program ga zakukuran matasan  Africa. Wannan scholarship babu shakka zai samar da zakukuram matasa sannan kuma zai samar da damammaki masu yawa wadanda zasu zamarwa wannan nahiya abun alfahari. Wadannan program sune kamar haka:

  • Business analytics
  • Intro to programming
  • Programming for Data Science with python
  • Product manager
  • Digital marketing

Domin cike wannan scholarship sai a dannan link: Apply Now

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button