Hausa Songs

Adam A. Zango – Dan Gatan Allah (Official Audio) Kasida

Adam A. Zango yasaki sabuwar wakarsa mai taken suna “Dan Gatan Allah“. Dama mutane da dama suna jiran wannan mawaki yasaki sabuwar wakar dayace zai saka ta yabon shugaba Annabi Muhammad (S.A.W).

Mutane da sun dauka wannan mawaki iya wakar nanaye ya iya, ashe wannan mawaki ba’a iya nan ya tsaya ba, saboda wannan waka da Adam A. Zango yayi ya yi matukar kokari sosai duk da ganin irin kallon da ake mai na bazai iya yabo ba, Amma sai gashi yau yafito da Kasida mai ma’ana.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button