Hausa Songs

Adam A Zango – Diana

Adam A Zango – Diana Mp3 Download

Mawaki Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Diana“. Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa na 2022 mai taken suna “Babu Lokacin Bata Lokaci EP“. Gaskiya zanso ace kun saurari wannan waka saboda dadin da tayi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Diana Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Adam A Zango – Diana Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button