Hausa Songs

Adam A Zango – Karya ne [Audio + Video]

Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Karya ne.” Ita wannan waka yayi tane sakamakon kashe kashen da akeyi a wannan kasa tamu ta Najeriya, babu abinda zamuce saidai muce Allah yabamu zaman lafiya a wannan kasa tamu mai albarka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Karya ne domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Adam A Zango – Karya ne

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button