Hausa Songs

Adam A Zango – Matar Aure

Adam A Zango – Matar Aure

Mawaki Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Matar Aure“. Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa na 2022 mai taken suna “Babu Lokacin Bata Lokaci EP“. Gaskiya zanso ace kun saurari wannan waka saboda dadin da tayi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Matar Aure domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Adam A Zango – Matar Aure

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button