Hausa Songs

Adam A Zango – Suna Linzami

Adam A Zango – Suna Linzami

Mawaki Adam A Zango ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Suna Linzami” itama tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna Babu Lokacin Bata Lokaci Ep na wannan shekara ta 2022 natabbata wannan waka zata nishadantar daku.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Adam A Zango – Suna Linzami domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Adam A Zango – Suna Linzami

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button