Scholarship

Africa Data Science Intensive Scholarship program 2021

Africa Data Science Intensive Scholarship zata tallafin karatu akan workshop wanda zata gabatar na tsawon sati 2 wanda ya hadar da kudin tafiya zuwa wannan program da kudin da mutum zai kashe har tsawon kammala wannan program.

Wannan program mai taken Data Science Course zai bawa dalibi damar sanin makamar aiki da kuma kara bunkasa kwarewar aiki kan machine learning, Data storytelling, statistics da dai sauransu.

Wajibi ne ga wanda kesan shiga wannan prigram daya zamo yanada masters ko PhD in science, sannan yazamo zai iya zuwa kasar South Africa domin wannan workshop. Hakana dalibi yazamo zai iya bayyana kansa a bangaren aikinsa da dai sauransu. Sannan kuma akwai mutukar bukatar dalibi yazama zai iya bayyana kansa da harshen turanci wato excellent communication skills.

Domin cike wannan scholarship sai a dannan wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button