EducationJobsOpportunities

AITS Hub Computer Training & Digital Skills

Kanaso ka koyi amfani da na’ura mai kwakwalwa (Computer) ko kuwa kanaso ka koyi sana’a da ita ?

Wannan damace gareku dazaku koyi amfani da computer domin inganta kasuwancinku, karatunku da muamalolinku na yau da gobe ko kuma koyon sana’a ta hanyar amfani da na’ura mai kwakwalwa. Wannan shiri antsareshi domin masu son koyon amfani da na’ura mai kwakwalwa a aikace kamar haka;

1. Computer Operations & Internet  (Amfani da Na’ura Mai kwakwalwa da kuma yanar gizo)

2. Modern Web Development Foundation (Mafarin Koyon Tsara Shafukan yanar gizo na zamani).

3. Introduction to Programming (Fara Koyon tsara shirye shirye a akan naura mai kwakwalwa).

4. Graphics Design ( Koyon Zane da na’ura mai kwakwalwa).

Tunatarwa: Wannan shiri zai kasance kashi casa’in cikin dari a aikace (90% Practicals) tare da tsaruka masu sauki da ajujuwan dare domin dalibai da yan kasuwa masu uzuri da rana.

Hanzarta domin samun gurbi. domin adadin da zaa adauka a kididdige yake !!!

Domin karin bayani, zaku iya samun mu a

@ No:B10 Khairat Plaza Opp NYSC Secretariat, Gwarzo Road, Kano, 

 Ko kuma anememu akan wadannan lambobi dake kasa

 09034340622 or 08024698250.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button