Hausa Songs

Al Ameen Triple – Soyayya (Audio + Video)

Al Ameen Triple – Soyayya Mp3 Download

Fitaccen mawaki Al Ameen Triple ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Soyayya“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki dan baiwa kun saurari wannan waka saboda dadin da wannan waka tayi.

Zaka iya sauraran wannan waka kuma kadanna Al Ameen Triple – Soyayya Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Al Ameen Triple – Soyayya Mp3 Download

Watch Now

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button