Kannywood Series
ALAQA Season 3 Episode 6 (Complete Video) ORIGINAL
Kalli sabon shirin ALAQA Episode 6 – Season 3 (Complete Video) Ali Nuhu TV na wannan satin don ganin abunda zai faru a ciki.
Shirin AlaQa dai shirine wanda ake sakin Episode daya duk sati. Watch Season 3 Episode 5 HERE.
Ana sakin AlaQa duk sati a tashar YouTube mai suna Ali Nuhu kowace ranar Jummah da Karfe Takwas na Dare 8PM.
Kalli ALAQA Season 3 Episode 6 Original na wannan satin don ganin abunda zai faru daga kasa.