Hausa Songs

Ali Jita – Wakar Yusuf Buhari Da Zahra Nasir Ado Bayero

Download song Ali Jita – Yusif & Zahra Mp3 Audio

Wakar Auren Yusuf Buhari da zarah Nasiru Ado Bayero wanda ali jita waka ya rera kan auren su.

Yusuf Buhari da zarah Nasiru Ado Bayero sun zama amare jiya wanda anka daura aure a masarautar bichi da ke jahar kano wanda gangamin manya manyan mutane har a wajen Nigeria sun halarci bukin.

Related Articles

Wanda jiya ne kuma ankayi ali Isah jita yana daga cikin wadanda sunka chashe a wajen shagalin bukin.

Wakar dai tayi dadi sosai wanda daman kusan ali jita ya iya wakar aure sai ku saurara kuji wannan.


Ali Jita – Yusuf & Zahra Mp3 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button