Education

AN FARA CIRE POST UTME EXAMINATION SLIP NA YUSUF MAITAMA SULE UNIVERSITY KANO

A yaune aka fara fitar da POST UTME EXAMINATION SLIP na Jami’ar Maitama Sule Universirty dake Jihar Kano.

Hukumar makarantar nakira ga dukkan daliban dake jiran wannan Exam Slip da su hanzarta izuwa Café mafi kusa dasu domin su fitar da Slip din akan lokaci.

Sannan wadanda suka sami wannan sanarwa dasu sanar da sauran dalibai.

Shiga wannan Link domin yin Printing na POST UTME EXAMINATION SLIP

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button