Education

An Fara Rijistar Private Neco 2021

Bayan kammala Jarrabawar Neco ta Makaranta wato Internal akwai wace take biyo bayanta wace ake kira da External ko kuma ace Private Neco, kamar yadda ko wane dalibi yasani bazai iya shigewa izuwa makarantar gaba da sakandare ba har sai an sami sakamakon daya daga cikin wadan nan Neco ko Waec.

Ga dukkan daliban dake da sha’awar yin rijista ta Private Neco ta wannan shekara sai su hanzarta izuwa izuwa cafe mafi kusa dasu domin gudanar da rijistar, ko kuma a shiga cikin shafin hukumar domin siyan Exam Token din sannan sai a ziyarci cafe domin kammala yin rijistar.

za’a iya sayen token na jarrabawar ta nan Buy Private Neco Here:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button