Recruitment

An Sake Buƌe Portal na Nigerian Land Army 2022

Hukumar sojin ƙasar Najeriya sun sake buƌe shafinsu na yana gizo-gizo domin ƌiban sabbin sojoji gwaraza maza da mata.

Hukumar dai ta debi sabbin sojoji tun a shekarar da ta wuce, saidai bisa duba da yadda matasan kasar ked a sha’awar sanya kakin na soji yasa hukumar ta sake budewa domin diban matasan.

Sanarwar dai tazo ne ta official shafin na hukumar inda suka bude portal din domin masu sha’awa suyi rijista.

Dukkan wanda ke da sha’awar cike form ya tabbata ya kai shekaru goma sha takwas (18), sannan kuma yana da dukkan takardu na sharudan da hukamr ke bukata kamar irin su:

National ID Card

Academic Certifcate

Takardar shaidar zama dan Jiha

Da dai sauransu, domin samun Karin bayani kan yadda za’a cike form din daga gida sai a danna wannan link: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button