Education

An saki Sakamakon Jarrabawar Neco Na Kano State 2022

Hukumar  Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda muka sami sanarwa a yau talalata 8th November, 2022.

Dalibai da dayawa da yawa sun sami damar zana jarrabawar inda iyaye da dalibai ke dakon ganin sakamakon yafito domin dorawa  daga inda aka tsaya.

Yadda za’a duba sakamakon

Dafari dai idan za’a duba sakamakon za’a fara mallakar scratch card ko kuma muce Token wanda sai da wannan ne za’a iya duba sakamakon, hukamar ta NECO tana sayar da wannan token ta shafinta officially (https://result.neco.gov.ng/login) 

Bayan an mallaki wannan daga nan sai a shiga https://result.neco.gov.ng/

Sai a sanya lambar Jarrabawa da kuma shekara tare da token sai ayi printing.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button