Education

Anfara Fitar da Slip na Jamb Mock 2021

Hukumar JAMB na sanar da daliban da sukayi rijistar UMTE (Unified Terciary Martruculation Examination) cewa zasu iya fitar da Mock Notification Slip, Domin tinkarar Jarrabawar Jamb ta 2021.

Hakan zai baiwa dalibi damar samun gogewa kafin ya shiga Jami’a, tare sauran kwarewa.

Wannan sanarwa tafito ne daga shafin hukumar na twitter a yau ranar talata 11 May, 2021.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button