Education

Anfara Rjistar NYSC Mobilazation Batch A na Daliban 2022

A ko wace shekara kamar yadda aka saba dalibai na gida da na waje da suka kammala karatun su na Degree sukan yi hidima ga kasa kamar yadda tsarin yake wanda aka farashi tun shekarar 22 May 1973 har izuwa yau wanda adadin yakai har shekaru 49 kenan ana fafatawa.

NYSC Mobilazation Batch A na 2022 za’a fara a ranar Monday 07/02/2022 izuwa 15/02/2022, wannan sanarwa tafito ne daga official shafin su na internet domin sanar da dalbai da suke zasuyi wannan rijista.

Bugu da kari idan anyi duba da lokacin da aka sanya domin yin rijistar yazama kwanaki 8 kenan dalibai suke dashi domin kammala rijisar, don haka dalibai sai su hanzarta domin yin rijstar akan lokaci saboda kada lokaci ya kure.

Shawara:

Duk dalibai da zasu yi wannan rijistar da su zama suna nutse sosai a yayin gudanar da rijistar saboda a duk shekara akan sami matsaloli dama wajen cike bayanai na daliban kamar abain day a shafi;

Date of birth

Surname

First name

Middle name

Wadannan bayanai suna da matukar mahimmanci dan haka a kula a duk inda akaje yin rijistar.

Domin karin bayani sai ashiga wannan link: NYSC PORTAL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button