Education
APPLICATION FOR THE 2021/2022 DEVELOPING COUNTRIES PARTNERSHIP (KNB) SCHOLARSHIP PROGRAM IN INDONESIA
Federal Scholarship Board a karkashin Federal Ministry of Education na sanarda daliban da keda sha’awar wannan scholarship dasu nema kamar haka:
- Za’a shiga wannan website domin cire Invitation Letter daga KNB Scholarship: http://knbscholarship.kemendikbud.go.id
- Za’ayi submitting na Invitation Letter, Passport, Academic Certificates da Academic Transcripts zuwa ga Indonesian Embassy ko Indonesian Consulate domin karbar Recommendation Letter
- Sai a cigaba da Online Application
- Za’a kammala application kafin 4th May 2021
- Sharu:
i. Doctorate : 40 years
ii. Masters Degree: 35 years
iii. Bachelor Degree: 25 years
Domin karanta sharuda da ka’idoji na wannan scholarship danna wannan link: http://knbscholarship.kemendikbud.go.id
Za’a iya neman Karin bayani daga Federal scholarship Board management:
09082454557, 08034394752