Hausa Songs

Auta Waziri – Kula Da Kanki Ft. Ali Jita

Auta Waziri – Kula Da Kanki Ft. Ali Jita (Official Audio) 2022

Auta Waziri ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kula Da Kanki.” Itama wannan wakar tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Na Taka Kaya” na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Auta Waziri – Kula Da Kanki Ft. Ali Jita domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Auta Waziri – Kula Da Kanki Ft. Ali Jita

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button