Hausa Music Videos

Auta Waziri – Matan Arewa (Official Video) 2021

Matashin mawakin nan na kannywood wanda akafi sani da Auta Waziri wanda a kwanakin baya yasaki sabon album dinsa mai suna Wayasan Gobe“.

Mutane da dama sunji dadin album dinsa saboda a wakokin nasa babu wadda ba tayi dadi ba. wanda a yanzu haka yadauki daya daga cikin wakokin sabon album din nasa yayi mata video ana kiran sunan wakar da Matan Arewa“.

DOWNLOAD HERE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button