Hausa Songs

Bayanin Sauti Ft. Umar M Shareef

Fitaccen mawakin masana’antar kannywood wato Umar M Shareef ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Bayanin Sauti” Dashi da wani matashin mawaki mai suna Mr. YoungK.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa a kowane irin lokaci.

Mr. YoungK Ft. Umar M ShareefBayanin Sauti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button