Education

BAYERO UNIVERNITY, KANO TA FITAR DA CUT – OFF MARK DA TAKE BUKATA GA KOWANE DALIBI 2021/2022

Kamar yadda aka sani a kowace jami’a ta gida da ta waje suna da tsarin jadawalin mark na jarrabawar jamb wanda zai bawa sabon dalibi dama domin yasamu gurbin karatu acikin jami’ar don fara karatu.

Hakana wannan jadawali na cut off mark yakan jujjuya a duk shekara, wata shekarar yazo kasa – kasa hakan yasa kowace jami’a ke kokarin sanar da daliban dake neman gurbin karatu a makarantar sabon jadawalin ko cut off mark.

Yadda makarantar Bayero University, Kano ta fitar da nata cut off mark ga dukkan daliban da suka nema:

Faculty of Allied Health Sciences                      200

Faculty of Clinical Sciences (MBBS)                   250

Faculty of Dentistry 200

Faculty of Pharmaceutical Sciences                  220

Faculty of Law                                                   220

Domin neman karin bayani sai a danna wannan link: https://www.buk.edu.ng/?q=node/356

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button