Education

BAYERO UNIVERSITY, KANO POST UTME EXAMINATION 2020/2021

Hukumar makarantar Bayero University, Kano na sanar da daliban da suka nemeta kuma sukayi rijista ta Aptitude Text cewar zata rufe wannan a ranar Juma’a 12th March 2021. Za’a fara cire examination slip a ranar Alhamis 15th March 2021, hakana kuma printing examination slip zai cigaba har 17th march 2021.

RANEKUN DA ZA AYI WANNAN APTITUDE TEST:

Alhamis 18th zuwa Asabar 20th March 2021

KARANTA: BAYERO UNIVERSITY, KANO DIRECT ENTRY SCREENING 2020/2021

Za’a bayyana lokaci da wuri akan slip na kowane dalibi, sannan hukumar makarantar zata sanarda dalibai ta hanyar lambobin wayarsu da email.

Note: Andaukewa Makafi da kurame wannan Aptitude Text kawai zasuyi online registration ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button