Education

BAYERO UNIVERSITY KANO TA FITAR DA CUT- OFF MARK- 2021/2022

Hukumar jami’ar Bayero University kano ta sanar da cut-off mark na admission na wannan shekara ta 2021/2022 ga daliban da suka nemi wannan jami’a a JAMB (Unified Tertiary Matriculation Examination) da kuma wadanda suka nema ta DE dasuyi screening dinsu online ta portal na jami’ar: https://www.buk.edu.ng/

Also read: Yadda Ake Registration Na Bayero University, Kano 2020/2021 Academic Session

Wajibine dalibi yazamo ya zabi jami’ar a first choice sannan kuma ya sami maki dai dai da course din da ya nema.

Domin duba yadda cut-off mark na jami’ar yake da kuma yadda za’ayi wannan screening online danna wannan link: Bayero University, Kano Cut Off Mark

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button