Education

Bayero University, Kano Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Post UTME 2020/2021

Bayero University Kano Na Sanarda Daliban da Sukayi Post UTME Na Shekarar 2020/2021 Dasuje su Duba Sakamakon Jarrabawarsu ta Post UTME.

Hakana Hukumar Makarantar Ta Bada Wani Link da Za’a Shiga Domin Duba Wannan Sakamako Na Jarrabawar Post UTME.

Post UTME Examination Result.

Kuma Hukumar Makarantar Ta Kara Dacewa Dayawan Daliban Sukayi Wannan Jarrabawa ta Post UTME Sun Sami Maki Mai Kyau.

Allah Yabamu Sa’a.

7 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button