Hausa Songs

Bello Sisqo Ft. Singah – Yourbody BamBam

Fitaccen Mawakin Hausa Wanda Da Yake Da Zama A Nigeria Amma Yanzu Yana Zaune A Kasar Germany Wato Bello Sisqo Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Yourbody BamBam” wakar ta hada da wani mawaki mai suna Singah.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa cikin sauki.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button