Recruitment

BREAKING: The Nigeria Police Force (NPF) Resumes 2020 Recruitment Exercise of 10,000 Officers

Hukumar Yan sanda ta kasa zata cigaba da dauka tare da kuma tantance sabbin yan sanda wadanda aka dauka a shekarar ta 2020 domin yin physical screening.

Hukumar ta sanar da haka ne a shafinta na yanar gizo http://www.policerecruitment.gov.ng a inda hukumar ke umartar duk wanda yasan nemi wannan aiki na yan sanda  da ya duba portal dinta a ranar Litinin 18/10/2021 domin dubawa idan an daukeshi sannan ya cire Computer Base Test (CBT) examination Slip domin mataki na gaba.

Note:

  1. Duk dalibin dayayi nasara a wannan recruitment exercise zai cire Exam Slip wanda zaije dashi a rananr jarrabawa
  2. Ga wadanda sukayi nasara, za’a fara wannan jarrabawa a ranar 29th & 30th October, 2021
  3. Domin Karin bayani: 08100004507

Sanarwa daga: CP Frank Mba, FPRO

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button