Hausa Songs

Dan Musa – Yama Yama

Dan Musa ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Yama Yama.” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai taken suna “Turare EP.” Na wannan shekara ta 2022.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Dan Musa – Yama Yama  domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Dan Musa – Yama Yama 

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button