Recruitment

Federal Ministry of Education Scholarship for MA, UG, HND & NCE 2020/2021

Hukumar ilimi ta kasa (federal ministry of education) ta karkashin (federal scholarship Board) na gayyatar dukan daliban da suka cacanta domin cike scholarship na shekarar 2020/2021. Sanarwar ta fito daga bakin mistan Ilimi Malam Adamu Adamu.

Za’ayi wannan jarrabawane ta hanyar Nomination Computer Based Test (CBT) a inda kowane dalibi zai zabi santa (center) a jaharsa.

READ MORE: Oil and Gas Youth Empowerment Programme Commences Registration 2020/2021

Daliban da zasu iya neman wannan scholarship sune kamar haka:

  1. Postgraduate (PG)
  2. Undergraduate (PG)
  3. Higher National Diploma (HND)
  4. National Certificate of Education (NCE)

Fannikan da za’a bada scholarship akansu sune kamar haka:

  1. Science and Technology
  2. Medicine and Para-medicals
  3. Education
  4. Agriculture
  5. Liberal Arts/social/management science
  6. Entrepreneurial studies
  7. ICT
  8. Environmental science
  9. Law

Domin karanta cikakken bayani, ka’idoji da sharadodi gameda yadda za’a nemi wannan scholarship sai a ziyarci wannan shafi na federal scholarship www.education.gov.ng sannan a danna link na Scholarship Board domin cike wannan form.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button