Education

Federal University Dutse Post Utme Screening 2020/2021

Hukumar makarantar Federal University Dutse ta sanar da fara post UTME screening a ranar Litinin, 14th December 2020 a inda zata kammala a ranar Lahadi, 17th January 2021. Hukumar ta sanar da haka ne a shafinta na yanar gizo gizo a inda ke umartar daliban da suka nemi makarantar dasu hanzarta su fara wannan rijista.

READ MORE: Kano Cas Ta Fara Sayarda Form 2020/2021

Daliban da suka cancanci shiga wannan makaranta sune wadanda suka zabi FUD a matakin farko (first choice) sannan kuma suke da akalla maki 160 a Jarrabawar Jamb ne kadai zasu yi POST UTME screening.

Ga daliban da ke da NCE makarantar na bukatar akalla 8 points a IJMB da akalla LOWER CREDIT ga masu National Diploma (ND). Akalla ana bukatar 5 credits wanda ya hadar da English da Mathematics a jarrabawar da bata wuce zama biyu ba (2 sittings SSCE).

Wajibine kowane dalibi ya tabbatar yayi wannan rigista domin shiga jerin wadanda zasu sami admission a wannan makaranta na wannan shekara 2020/2021.

Domin karanta cut of Mark na dukkan departments (undergraduates programme) danna wannan LINK Post UTME 2020

Kudi rijista (registration fee) N 2,000                           

Domin sanin yadda zakayi rejistar da ka’idoji danna wannan LINK: https://www.putme.fud.edu.ng

3 Comments

  1. I have been absent for a while, but now I remember why I used to love this blog. Thanks , I will try and check back more frequently. How frequently you update your site?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button