FEDERAL UNIVERSITY DUTSE ZATA DAUKI MASU 160 A SABABBIN COURSES DINTA
Hukumar makarantar Fedearl University Dutse na sanar da daliban da sukayi jarrabawar UTME ta shekarar 2020/2021 kuma suka sami 160 points cewar ta samar da sabbin courses da zata fara a wannan shekarar. Wadannan programms sune kamar haka:
1. B.sc insurance: dole dalibi ya zamo yanada:- Credits 5 a SSCE
O’Level Requirements: Math da English, Economics da kuma kowane subjects guda biyu.
UTME subjects: English, Mathematics, Economic da kowane subject
2. BLIS Library and Information Science:- Credits 5 a SSCE
O’Level Requirements: Math da English da kuma kowane subjects guda biyu.
UTME subjects: English da subjects uku wadanda keda alaka da course din
3. B.Ed Primary Education:- Credits 5 a SSCE
O’Level Requirements: English da Math da kuma kowane subjects guda uku
UTME subjects: English da subjects uku
4. B.A (Ed) Islamic Studies: Credits 5 a SSCE
O’Level Requirements: Math da English, Islamic Studies da kowane Arts subjects guda biyu.
UTME subjects: English, Islamic Studies da 2 Arts subjects
Duk dalibin da keda sha’awar wadannan courses saiya ziyarci shafin yanar gizo na jamb domin canzawa zuwa wadannan courses kafin ranar Lahadi 11th April 2021.
Domin Karin bayani: FUD – Federal University Dutse