Education

FEDERAL UNIVERSITY KASHERE GOMBE TA FARA BADA ADMISSION 2021/2022

Federal University Kashere Gombe na sanar da dalibai musamman wadanda suka sami makin Jamb/UtME 150 zuwa sama cewar zasu iya canzawa zuwa wannan makarnta domin samun admission na shekarar 2021/2022

Daliban da keda wannan maki zasu iyayin change of Institution zuwa wannan makaranta ga wadannan courses kamar haka:

1.            BSc Procurement Management

2.            BSc Entrepreneurship

3.            BSc Marketing

Hukumar makarantar ta jaddada cewar wajibine dalibi yazamo yanada akalla 5 credits a wadannan subjects:

1.            English language

2.            Mathematics

3.            Daya daga wadannan: Economics, Accounting, Commerce, Government, Geography, Office practice, ICT da Marketing

Allah ya bada sa’a

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button