Scholarship
Fully-funded University of Copenhagen PhD scholarship in Denmark
Jami’ar Copenhagen a karkashin faculty of Law da hadin gwiwar Royal Danish Defence College zata bada cikakken scholarship (fully funded) ga daliban PhD a international Law da kuma military Operation wanda kwararrun masana a bangaren zasu bada bita.
Domin cike wannan scholarship da ma cikakken bayanin game wannan program a danna wannan link: Apply Now