Hausa Songs

Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci

Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci

Hamisu Breaker ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Masoyi Majinyaci” wannan karan wannan waka ba sai nace komai saboda dadin da tayi gaskiya zanso ace masoya jin wakokin soyayya na hausa sun saurari wannan waka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button