Education

HUKUMAR JAMB BATA SANYA RANAR FARA RIJISTA BA

Hukumar jarrabawar shiga jami’a, jamb ta sanar da cewar bata tsayarda ranar fara rijistar UTME ta shekarar 2021 ba.

Hukumar ta sanarda hakan a shafinta na Twitter cewar dazarar ta sanar da lokacin to zata sanyashi a sahihin shafukanta na social media dama kafofin yada labarai domin sanarda al’umma.

Duka labaran dake yawo a kafofin sada zumunta na cewar hukumar ta fara rijistar ba gaskiya bane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button