Education

Hukumar JAMB tayiwa Dalibai sama da 300,000 Rijista.

A wannan shekara ta 2021 dalibai nata kai-kawo wajen ganin sun gudanar da jarrbawar share shiga fagen Jamia Unified Tertiary Matriculation Examination(UTME), hakan yazo daidai da sanarwar da muka samu daga News Agency of Nigeria (NAN) inda hukumar JAMB din tace tuni akayiywa sama dadalibai  300,000 rijista.

KARANTA: Shugaba Buhari yace yan Bindiga daff suke da sukure hakurina

A bangaren Direct Entry kuwa suma dalibai sama 8,000 ne akayiwa rijistar, profile code kuwa an sami adadin 497,528. Pin na UTME an sami adadin 344,115, na DE kuma adadin yakai 10,848.

Dan haka hukumar na shawartar Dalibai da su kula wajen tura sakon JAMB profile code kuma a tabbata layin da za’ayi amfani dashi anyi Linking dinsa da NIN, hakane zaisa asami sakon cikin sauki.

KARANTA: Sabuwar Hanyar Da Ake Karbar Waec Certificate 2021

Sannan ana rubuta Kalmar NIN a wajen tura sako na wayar hannu sai Space guda daya sai atura izuwa wannan lambar 55019.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button