Education

Hukumar Shirya Jarrabawar Science And Technical Schools Ta Sanya Ranar Fara Sayar Da Form Na Shiga Makarantun

Hukumar da ke shirya jarrabawar shiga makarantun Science and Technical Schools, wato Science and Technical Schools Board, ta sanya ranar fara sayar da scratch card na shiga wadannan makarantu a ranar Laraba 3/5/2023

A ranar Laraba ne hukumar ta fara sayar da scratch card domin shirye shiryen fara shiga jerin makarantun kimiya da fasaha na jihar kano a fannin JSS1 da kuma SS1. Domin samun wannan scratch card iyaye zasu ziyarci wannan hukuma dake a kan titin BUK Road kusa da makarantar sabuwar Kofa, kano.

Jerin makarantun kimiya da fasaha dake a karkashin hukumar Science and Technical Schools Board, kano sune kamar haka :

  • Dawakin Tofa Science Collage
  • GTC Ungogo
  • Dawakin kudu Science Collage
  • GTC DawakinTofa
  • GTC Ungogo II
  • GSC Garko
  • GTC Sani Abacha
  • GTC Dambatta
  • GTC Gani
  • First Ladies
  • GTC Makoda
  • GTC Wudil
  • GTC Gaya
  • GTC Fagge
  • GTC Bagwai
  • GTC Rogo
  • Day Science Collage
  • GTC Karaye
  • GTC Gwarzo
  • Day Science Collage
  • GTC Karaye
  • Maitama Sule Gaya
  • GTC Dadin Kowa
  • GTC Bichi
  • GTC Gezawa
  • GTC Dawakin Kudu
  • GTC Kabo
  • Mairi Tijjani GSTC
  • GTC Kachako
  • GTC Nassarawa
  • GTC Tiga
  • Governor’s College Kano
  • GTC Bagauda
  • GTC Kano
  • GTC Albasu
  • GTC Gwale
  • GTC Minjibir
  • GTC Danbatta 2
  • GTC Kunchi
  • GTC Gabasawa
  • GTCTFA
  • GSTC Sumaila
  • New GSTC
  • GTC Warawa
  • GTC Rano
  • Phaug Jaoji
  • GSTC Dala

Domin cike daya daga cikin wadannan makarantu bayan an sayi scratch card sai a ziyarci kwararren Internet café mafi kusa domin yin registration.

Domin samun cikakken Karin bayani gameda wannan hukuma dama wadannan makarantu sai a ziyarci wannan shafi na hukumar Science and Technical Schools Board https://www.stsbkano.ng/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button