Hausa Songs

Hussaini Danko – Aisha

Hussaini Danko – Aisha

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Aisha” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Ya Kasuwa Ep” na wannan shekara ta 2020.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Aisha domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – Aisha

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button