Hausa Songs

Hussaini Danko – Asiya Ce

Hussaini Danko – Asiya Ce

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Asiya Ce” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Ya Kasuwa Ep” na wannan shekara ta 2020.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Asiya Ce domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – Asiya Ce

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button