Hausa Songs

Isah Ayagi – Da Ace Ba Zuciya

 

Isah Ayagi ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Da Ace Ba Zuciya” Ina fatan wannan waka da wannan shahararren mawaki yafitar masoyansa zasu taimaka wajen yin Share dinta ga sauran masoya wannan mawaki.

Saboda wannan waka an zubar da kalaman soyayya da ace zan iya haddace wasu daga cikin kalaman da akayi a wannan waka dana yiwa budurwata domin itama taji sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button