Hausa Songs

Isah Ayagi – Dare Daya

Isah Ayagi ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Dare Daya“. Gaskiya zanso masoya wannan mawaki suji wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma Kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button