Scholarship

Italian grants for three Nigerians 2021/2022

Federal scholarship Board na sanarda yan kasa scholarship wanda gwamnatin kasar Italia zata bawa “yan Nigeria.

Wannan scholarship za’a badashi ne ga daluban  postgraduate a fannin science da engineering banda daliban medical science.

Domin karin bayani da yadda za’a cike wannan scholarship danna wannan link: Apply Now

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button