Hausa Songs

Jagaba Sai Kashiga Villa – Dauda Kahutu Rarara

Jagaba Sai Kashiga Villa – Dauda Kahutu Rarara Mp3 2023

Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Jagaba Sai Kashiga Villa” ita wannan waka an yiwa dan takarar shugaban kasa na APC wato Bola Ahmed Tinubu.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Jagaba Sai Kashiga Villa domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Jagaba Sai Kashiga Villa

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button