Education

Jamb Introducing Self- Service Registration Outlets in Abuja and Lagos

Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta sanar da fara sabon shirinta(self-service registration) wanda kowane dalibi zai iya yin UTME/DE registration da kansa batareda yaje JAMB CBT center ba a jahohin Abuja da Lagos domin saukaka cinkoso a yayin wadannan registration.

ALSO READ: Anfara Rjistar NYSC Mobilazation Batch A na Daliban 2022

Hukumar ta sanar da hakan a bayananta na sati sati (Weekly Bulletin) wanda ke fitowa daga babban jami’in hukumar, , Prof. Is-haq Oloyede a ranar Litin. Babban jami’in ya kara da cewar wannan sabon tsarin zai rage cinkoson da ake mutukar fuskanta musamman a garin Abuja da Lagos a inda kuma wannan shiri zai taimaka wajan rage cinkoso duba da shirin gwamnatin tarayya na Covid-10 protocols.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button